DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsShugaba Tinubu

Shugaba Tinubu

Ka daina yawan tafiye-tafiye, ka mayar da hankali kan matsalolin Nijeriya – Shawarar lauya kuma mai sharhi ga shugaba Tinubu

Wani lauya kuma mai sharhi kan harkokin siyasa, Liborous Oshoma ya bayyana damuwa kan yawan tafiye-tafiyen da Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ke yi, yana...

Shugaba Tinubu zai je kasar Italy a ranar Lahadi

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja yau Lahadi, domin halartar taron shugabannin kasashe da gwamnatoci na Aqaba Process a birnin Rome na...

Maryam Sanda na cikin mutane 82 da shugaba Tinubu ya sassauta wa hukunci

Iyalan Maryam Sanda, wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa laifin ajalin mijinta, ne suka sake neman gwamnati ta yi mata...

Fadar shugaban Nijeriya ta fitar da jerin wadanda ba za su biya haraji ba

A wata hira da aka yi da Shugaban kwamitin gyaran haraji, Mr Taiwo Oyedele a tashar Channels ranar Talata, 8 ga watan Satumba, ya...

Gwamnatin Tinubu ta rufe makarantun gaba da sakandare 22 da aka assasa ba a kan ka’ida ba

Hukumar kula da kwalejojin ilmi ta Nijeriya ta gano tare da rufe kwalejojin ilimi 22 da ke aiki ba bisa doka ba a kasar. Hukumar...

Kada guiwarku ta yi sanyi, akwai haske a gaba – Sakon barka da sallah na Shugaba Tinubu ga ‘yan Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da cewa kasar ba ta kai inda take mafarkin kaiwa ba tukuna, amma ya roki ’yan kasa da...

Shugaba Tinubu ya amince da daukar sabbin jami’ai 130,000 da za su kare dazukan Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da Samar da wani tsari na kare dazukan kasar domin magance yaduwar rashin tsaro a fadin kasar. Haka...

Shugaba Tinubu masoyi ne ba makiyin arewa ba – Minista Bello Matawalle

Ministan kasa a ma'aikatar tsaron Nijeriya Bello Matawalle, ya yi watsi da ikirarin da masu sukar gwamnati ke yi cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Most Popular

spot_img