DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsSokoto

Sokoto

Dan takarar Gwamnan jihar Sokoto na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Sa’idu Umar ya fice daga jam’iyyar

Tsohon dan takarar gwamnan Jihar Sokoto a 2023 karkashin jam’iyyar PDP, Saidu Umar, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar, yana mai danganta matakin da...

Mata biyu da ke tsare a hannun ‘yan bindiga sun haihu a jihar Sokoto

Wasu mata biyu cikin mutum takwas da aka sace a kauyen Takatsaba da ke Karamar Hukumar Sabon Birni a Jihar Sokoto sun haifi jarirai...

Gwamnatin Sokoto za ta biya ma’aikata albashin Fabarairun 2026 a ranar 13 ga wata

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin a biya ma'aikatan gwamnati albashin watan Fabarairun 2026 a ranar 13 ga wata.   Umarnin na kunshe...

Tsadar bukukuwa da shirye-shirye na hana matasa yin aure – Gwamnatin Sokoto

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta bayyana cewa tsadar shirye-shirye na hana matasa da dama yin aure, lamarin da ya sa gwamnati ke shirin tabbatar da...

Gwamnatin Jihar Sokoto ta yi karin haske kan bidiyon mazauna kauyen Tidibale da ƴan bindiga suka kora daga gidajensu

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce mutanen da aka gani a wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, ’yan garin Tidibale ne a...

Muna da cikakken bayani kan harin da Amurka ta kai a Jihar Sokoto amma ba za mu bayyana ba – Rundunar ‘yan sandan...

Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ta ce tana da bayanai kan hare-haren sama da Amurka ta kai kan ’yan ta’adda a Jihar Sakkwato, amma ba...

Harin Amurka a Sokoto ya hallaka barayin daji – Jaridar Punch

Wani faifan bidiyon da jaridar Punch ta samu ya tabbatar mata da hallaka barayin daji a harin da Amurka ta kai a jihar Sokoto.   An...

Jam’iyyar ADC ta soki gwamnatin Tinubu kan harin Amurka a Nijeriya

Jam'iyyar ADC mai hamayya a Nijeriya, ta soki gwamnatin shugaba Tinubu kan damar da ta bai wa Amurka wajen kaddamar da hari kan 'yan...

Most Popular

spot_img