DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsSokoto

Sokoto

DSS ta kama likita da ake zargi da duba ‘yan ta’adda a Kwara

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta cafke wani likita da ake zargi da bai wa masu garkuwa da mutane wadanda suka ji rauni...

Wani mai lalurar gani ya cike neman aikin “Immigration” a Nijeriya

Wani mai lalurar gani daga jihar Sokoto ya cike neman aiki a hukumar kula da shige da fice ta Nijeriya 'Immigration'. Daily Trust ta ruwaito...

‘Yan bindiga sun hallaka mai juna biyu a kauyen Alkalije da ke Sokoto

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari garin Alkalije da ke karamar hukumar Yabo a jihar Sakkwato, inda suka hallaka mutane biyar ciki har da...

Barayin daji sun yi ajalin Dagacin kauye a jihar Sokoto

‘Yan bindiga sun kai mummunan hari a kauyen Kurawa, karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto, inda suka halaka mutane uku ciki har...

Sojojin Nijeriya sun yi nasarar ajalin makusancin Bello Turji Alhaji Shaudo Alku a Sokoto

Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kisan wani na hannun damar Bello a wani hari ta sama ta da kai a yankin karamar hukumar...

Na hannun damar Bello Turji ya farmaki wasu kauyuka a jihar Sokoto

Wani na hannun damar rikakken dan bindigar nan Bello Turji, mai suna Danbokolo ya kai hari a wasu kauyukan jihar Sokoto. Daga cikin kauyukan ha...

Most Popular

spot_img