DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsTinubu

Tinubu

Jonathan zai gana da Tinubu kan batun Nnamdi Kanu – Sowore

Mai rajin kare haƙƙin ɗan Adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, ya bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan ya amince...

Tinubu zai halarci taron zuba jarin ’yan Nijeriya mazauna ƙasashen waje a matsayin babban bako

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai halarci taron zuba jari na ’yan Nijeriya mazauna ƙasashen waje karo na takwas a matsayin bako na musamman, wanda...

Shugaba Tinubu zai karrama mutane 959 da lambar girmamawa ta kasa

Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu ya amince da karrama mutane 959 da lambar girmamawa ta ƙasa a zaman majalisar kolin kasar da ya wakana a...

Rahoton Bankın Duniya alama ce ta gazawar gwamnatinka – martanin ADC ga Tinubu

Jam’iyyar ADC ta caccaki gwamnatin Bola Tinubu bayan rahoton Bankin Duniya da ya nuna cewa mutane miliyan 139 a Nijeriya na rayuwa cikin talauci. Jaridar...

Gwamnatin Tinubu ta sa dokar hana fita da wasu amfanin gona daga Nijeriya

A wani yunkuri na bunkasa masana’antun cikin gida, shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da dokar hana fitar da kwallon kadanya wanda ake sarrafawa...

Ciwon yunwa ne ya yi ajalin diyata a Katsina – Zahara‘u

Wata uwa a jihar Katsina mai suna Zahara'u Abdulsalam da ke zaune a kauyen Falale a karamar hukumar Jibia, ta bayyana ma DCL Hausa...

George Akume Har Yanzu Shi Ne Sakataren Gwamnatin Tarayya – Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Nijeriya ta musanta jita-jitar da ke yawo cewa an sauke Sanata George Akume daga matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A wata sanarwa da...

ADC na shirin zama hadakar jam’iyyar ‘yan adawa don kayar da Tinubu a 2027, inji Dailytrust

Wani rahoton jaridar Dailytrust ya bayyana cewa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) na shirin zama sabuwar cibiyar hadin gwiwar manyan 'yan adawa a Najeriya,...

Most Popular

spot_img