Rahotanni sun tabbatar da cewa akwai manyan jami'an sojin Nijeriya masu mukamin Janar akalla 60 da za su fuskanci ritayar dole, biyo bayan sauye-sauyen...
Al’ummar Farin-Ruwa da ke ƙaramar hukumar Shanono a jihar Kano sun roƙi gwamnatin Nijeriya ta kawo musu dauki cikin gaggawa saboda hare-haren ‘yan bindiga...