DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTags'yan bindiga

'yan bindiga

Gwamnatin Tinubu ba ta tattaunawa da ‘yan bindiga – Daniel Bwala

Hadimin shugaban Nijeriya Bola Tinubu, Daniel Bwala, ya jaddada cewa gwamnatin tarayya ba ta taɓa yin tattaunawa da ’yan ta’adda ko biyan su kuɗin...

‘Yan bindiga sun sace manoma 11 a jihar Kaduna

An samu tashin hankali a Unguwan Nungu da ke mazabar Bokana a karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna, bayan da 'yan bindiga suka...

Gwamnonin Arewa na taro kan matsalolin tsaro a yankin

Gwamnonin jihohi 19 na Arewa na taro a Kaduna domin tattaunawa kan matsalolin tsaro da suka kunshi sace-sace, kai hare-haren ’yan bindiga da kuma...

Gwamnan Taraba ya dage komawa APC saboda sace ‘yan makaranta a Kebbi

Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya sanar da jinkirta komawarsa jam'iyyar APC sakamakon sace 'yan makaranta da 'yan bindiga suka yi a Kebbi.   Cikin wata...

‘Yan bindiga sun halaka jigo a jam’iyyar APCn jihar Zamfara

Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun halaka wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Umar Moriki da safiyar ranar Asabar. Gidan...

Barayin daji sun yi ajalin Dagacin kauye a jihar Sokoto

‘Yan bindiga sun kai mummunan hari a kauyen Kurawa, karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto, inda suka halaka mutane uku ciki har...

Sulhu da ‘yan bindiga ba tare da an karbe makamansu ba, hatsari ne mai girma – Gwamna Dauda

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gargadi gwamnoni da hukumomin tsaro da su guji sulhu da ‘yan ta’adda da ba tare da an karɓe...

Al’ummar Shanono a jihar Kano sun koka kan hare-haren ‘yan bindiga

Al’ummar Farin-Ruwa da ke ƙaramar hukumar Shanono a jihar Kano sun roƙi gwamnatin Nijeriya ta kawo musu dauki cikin gaggawa saboda hare-haren ‘yan bindiga...

Most Popular

spot_img