DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTags'Yansanda

'Yansanda

‘Yansandan Nijeriya sama da 5000 za su yi ritaya cikin 2026

Rundunar 'yansandan Nijeriya ta bayyana cewa cewa jami'ai sama da 5,000 ne za su yi ritaya a cikin shekarar 2026.   Mataimakin kwamishinan 'yansanda Sani Doki...

Hukumar ‘yansandan Nijeriya ta tsawaita wa’adin daukar jami’ai aiki

Hukumar Kula da ayyukan ‘yansandan Nijeriya (PSC) tare da rundunar ‘yansandan sun tsawaita wa’adin ɗaukar sabbin 'constable' guda 50,000 da makonni biyu, bayan da...

‘Yansanda sun dakile yunkurin ‘yan bindiga na tare wata babbar hanya a Zamfara

Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta bayyana samun nasarar dakile wani yunkuri daga 'yan bindiga na tare wata babbar hanya.   Wata sanarwa da mai magana da...

Tinubu ya jaddada wa Amurka kudurin kafa ‘yansandan jihohi a Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudurinsa na kafa 'yansandan jihohi a Nijeriya, yana mai cewa ya shaida hakan ga Amurka da...

Za mu bai wa mata ‘yansanda karin damarmaki a aiki – IG Kayode Egbetokun

Babban sufeton 'yansandan Nijeriya Kayode Egbetokun ya sha alwashin bai wa jami'a mata ƙarin damarmaki a aikin.   Kayode ya yi wannan bayani ne a Abuja,...

‘Yan sandan Nijeriya sama da 100,000 na tsaron rayuwar manyan mutane – Rahoton EU

Wani rahoto ya nuna cewa jami'an 'yansandan Nijeriya sama da dubu dari ne ke aikin tsare rayuka da dukiyoyin 'yan siyasa da kuma mutane...

Most Popular

spot_img