Saturday, March 21, 2026
HomeUncategorizedTinubu zai raba gilashin rashin gani guda milyan 5 ga masu matsalar...

Tinubu zai raba gilashin rashin gani guda milyan 5 ga masu matsalar idanu a Nijeriya

Tinubu zai raba gilashin rashin gani guda milyan 5 ga masu matsalar idanu

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da shirin samar da gilashin ido miliyan 5 ga ‘yan kasar masu matsalar ido bayan ganawa da shugabannin gidauniyar Peek Vision.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata