DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ana zargin wani jami’in tsaron ‘Civil Defence’ da kai wa barayin daji alburusai da kwayoyi a jihar Zamfara

-

Rundunar tsaron ‘Civil Defence’ a jihar Zamfara ta sha alwashin cewa za ta hukunta wani jami’inta Maikano Sarkin Tasha da ake zargin da kai wa barayin daji alburusai da kwayoyi a jihar.

Kwamandan hukumar a jihar Sani Mustapha ya shaida wa gidan manema labarai cewa ‘yan sanda ne suka damke wanda ake zargin a yankin Damba zuwa Sabon Gida a lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa garinsu, Mada ta karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mataimakin shugaban Nijeriya Kasshim Shettima ya tafi kasar Ethiopia

A safiyar ranar Alhamis Kasshim Shettima ya tashi daga Abuja zuwa birnin Adis Ababa domin ziyarar aiki bisa gayyatar da Firaministan kasar Dr Abiy Ahmed...

INEC ta sanar da za ta gudanar da zabukan cike gurbi a fadin Nijeriya

Hukumar zaben Nijeriya INEC ta bayyana cewa za ta gudanar da zabukan cike gurbi a mazabun da abin ya shafa a ranar Asabar 16 ga...

Mafi Shahara