DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sanata Shehu Sani da Sanata Ali Ndume sun yi hannun riga kan batun gyaran dokar haraji.

-

Ra’ayin Sanata Mohammed Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu da kuma Sanata Shehu Sani sun yi hannun riga game da kudurin gyaran dokar haraji ta kasa da ke gaban majalisar dokoki ta kasa. 
Sanata Ndume a cikin wani bayani da ya fitar a Abuja, ya ce dokar ba ta da hurumi a wannan lokacin, musamman lura da halin matsin rayuwa da al’ummar Nijeriya ke ciki. 
Sai dai tsohon Sanata Shehu Sani na ganin cewa wannan dokar zata amfanar da ‘yan Nijeriya, kuma jihohi zasu karbi harajin kayayyaki daga kamfanoni a maimakon su turawa gwamnatin tarayya. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Amnesty International ta koka kan halin da jihar Katsina ke ciki kan batun tsaro

Kungiyar kare hakin bil’adama ta Amnesty International ta gargadi cewa hare-haren ’yan bindiga da ƙungiyoyin ta’addanci suna tura Jihar Katsina zuwa ga mummunan bala’in jin-kai,...

Gwamnatin Sokoto ta kammala aikin samar da lantarki na kashin kanta na N7bn

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta kammala aikin gina tashar samar da wutar lantarki ta mai zaman kanta, kamar yadda Kwamishinan Makamashi, Alhaji Sanusi Danfulani, ya bayyana...

Mafi Shahara