DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Yahaya Bello ya gurfana a gaban kotu

-

Hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a Nijeriya ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a gaban babbar kotun tarayya dake Maitama, Abuja.
Yahay Bello, wanda ya rika wasar buya da hukumar tun a watan Afrilun 2024, na tsare a hannun hukumar tun jiya Talata.
An gurfanar da shi ne a gaban Mai Shari’a Maryanne Anenih, tare da wasu Umar Oricha da Abdulsalami Hudu bisa zarge-zarge 16 na almundahana da naira biliyan 110.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara