DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Wasu ‘yan bindiga sun saduda, sun mika wuya ga gwamnan jihar Kaduna

-

Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa za ta kwatanta yi wa kowa adalci duk domin a samu zaman lafiya mai dorewa a cikin al’umma.

Google search engine
Gwamnan ya yi wannan furucin ne a Birnin Gwari na jihar a lokacin da ya karbi kason farko na ‘ysn ta’addar da suka tuba suka rungumi sulhu a jihar.
Kazalika, Gwamnan ya ma umurci da a Bude kasuwar shanu ta Birnin Gwari da aka rufe shekaru 10 da suka gabata saboda dalilai na tsaro.
Sanata Uba Sani ya ce jihar na zama da wasu hukumomin gwamnatin tarayya don tattaunawa da ‘yan ta’adda da nufin su ajiye makamansu a dawo da zaman lafiya yadda ys dace.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ina matukar tausayin mazaje masu mata daya, in ji Sanata Ned Nwoko

Ina matukar tausayin mazaje masu mata daya, akwai nutsuwa tattare da auren mace fiye da daya, in ji wani Sanata daga kudancin Nijeriya Sanata Ned Nwoko...

Matatar Dangote za ta ƙara yawan man da take tacewa zuwa ganga miliyan 1.4 a rana

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da shirin ƙara yawan samar da man da take tacewa daga ganga 650,000 zuwa ganga miliyan 1.4 a...

Mafi Shahara