DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An samu ma’aurata mafi tsufa a duniya

-

Bernie Littman mai shekara 100, da Marjorie Fiterman mai shekara 102 sun angwance. 
Wani rahoto da kundin tarihi na duniya ya fitar a ranar Talata ya nuna cewa, yanzu haka sun zama ma’aurata mafi tsufa a duniya. 
Rahotanni sun bayyana cewa a baya dai, sun taba yin aure sama da shekaru 60, har abokan zamansu suka mutu, kafin daga bisani yanzu su sake angwancewa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dan majalisar wakilan Nijeriya daga Benue ya fice daga PDP zuwa APC

Dan majalisar wakilan Nijeriya mai wakiltar Apa/Agatu da ke jihar Benue, Ojoma Ojotu ya fice daga jam’iyyar PDP tare da komawa APC. Bayanin sauya shekar dan...

Vincent Kompany ya tsawaita kwantiraginsa da Bayern Munich

Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta amince da tsawaita kwantiragin Vincent Kompany a matsayin mai horas da tawagar 'yan wasanta.   Jaridar Punch ta ruwaito cewa...

Mafi Shahara