DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ina fada wa ‘ya’yana mata, idan miji ya mare su to su rama – Sarki Sanusi

-

Sarkin Kano na 16, Muhammad Sanusi na biyu, ya ce a koda yaushe yana fada wa ‘ya’yansa mata cewa idan sun yi aure duk lokacin da mazajensu suka mare su, su mayar da martani. 

Google search engine

Ya bayyana haka ne a wajen taron tattaunawa kan yaki da cin zarafin mata ta mahangar addinin Musulunci mai taken: ‘Koyarwar musulunci tare da hada kan al’umma don kawo karshen cin zarafin jinsi’ daya gudana a Jami’ar Bayero da ke jihar Kano.

Sarkin ya ce, kaso 45 cikin 100 na shari’un da suka shafi cin zarafi a kotunan addinin musulunci na jihar Kano a cikin shekaru biyar, dukkansu dukan Mata ne.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An haramta rufe lambar mota a jihar Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta haramta yawan rufe lambar mota ba bisa ka'ida ba, lamarin da ta ce barazana ce ga tsaron jihar. Gwamnatin...

Ana mayar da ofisoshin gwamnati saniyar tatsa a Nijeriya – Sunusi Lamido

Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi, ya soki yadda shugabancin siyasa a Najeriya, ke rikidewa daga hanyar ci gaba zuwa mallakar dukjya ta hanyar yaki...

Mafi Shahara