DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Matsalar karancin kudi ta ta’azzara a jihohin Kano, Kaduna da Katsina

-

Kudi

Yayin da ya rage saura mako biyu a fara bikin Kirsimeti, mazauna jihohin Kano, Kaduna, da Katsina na fuskantar matsalar karancin kudi a hannu, lamarin da ya kara ta’azzara wahalhalun rayuwa.

Google search engine

Bayanai na nuni da cewa, matsalar ta jefa mazauna jihohin cikin damuwa, inda su ke rokon gwamnati da hukumomin da abin ya shafa kan su dauki mataki akan matsalar, a cewar jaridar Solacebase

A jihar Kaduna, masu sana’ar POS sun koka da cewa ba sa samun kudi fiye da naira dubu 20 a bankuna, abinda ke kara haddasa karancin kudin tun daga farkon watan Disambar nan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babban layin wutar lantarkin Nijeriya National Grid ya fadi

Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya fadi Litinin din nan, lamarin da ya jefa ’yan Nijeriya da dama cikin duhu bayan da manyan tashoshin...

‘Yan bindiga sun kai hari a wani kauye na jihar Kebbi

’Yan bindiga sun kai hari a kauyen Gebbe da ke karamar hukumar Shanga a jihar Kebbi, inda rahotanni ke nuna an rasa rayuka yayin da...

Mafi Shahara