DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya ta damke mutum 10 da ‘yan sandan kasa da kasa ke nema ruwa a jallo cikin mako ɗaya

-

Gwamnatin Nigeriya ta ce jami’an tsaronta sun kama mutum 10 dake cikin jerin mutanen da hukumar ‘yan sandan kasa da kasa ‘Interpol’ ke nema ruwa a jallo, a cikin mako ɗaya kawai.
Ministan cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a lokacin da Shugaba Tinubu ya kaddamar da wata cibiyar bincike ta zamani da aka samar ga hukumar shige da fice ta kasar.
Olabunmi ya ce wannan cibiyar za ta taimaka wajen gane masu mugunyar anniya da wadanda ke shiga kasar ba bisa ka’ida ba da kuma saka ido akan iyakokin kasar har inda babu jami’an tsaro.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kokar su Wike daga PDP ba zai magance matsalarta ba – Celeb Muftwang

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya nesanta kansa daga matakin jam’iyyar PDP na korar Ministan Abuja, Nyesom Wike, da tsohon Gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, da...

Atiku da Kwankwaso ba za su taba zama inuwar jam’iyya guda ba – Jigo a APC

Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kudu maso gabashin Nijeriya Ijeoma Arodiogbu, ya ce rade-radin da ake yi cewa Atiku Abubakar da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso...

Mafi Shahara