DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Masu hana ruwa gudu na “Cabals” ne su ka riƙa juya Buhari bayan zaben 2015 – Solomon Dalong

-

Tsohon ministan matasa da harkokin wasanni Solomon Dalung, ya bayyana yadda masu hana ruwa gudu su ka yi baba-kere tare da ƙwace iko bayan nasarar da shugaban kasa Muhammad Buhari ya samu a shekarar 2015.
Da yake magantawa a cikin wani shiri da aka yada a ranar Lahadi, Dalung ya ce wadannan mutanen na daga cikin wadanda ya baiwa mukamai domin su taimaka masa sai dai sun yi amfani da damar wajen ci gaban kansu.
Solomon ya soki yadda mutanen da suka taimakawa Buhari wurin cin zaɓe su ka tafi wurin murna su ka bar shi da ‘yan hana ruwa gudu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rukunin farko na maniyyatan jihar Bauchi a Nijeriya, sun tashi zuwa Saudiyya- NAHCON

Hukumar aikin Hajji ta Nijeriya ta bayyana cewa maniyyata 2,520 ne daga cikin jihar Bauchi za su halarci aikin Hajjin bana na 2025 a kasar...

An saki ‘Yan jaridar Sahara FM da aka tsare a Agadez

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na nuna cewa an saki ‘yan jarida uku na gidan rediyon Sahara FM da ke Agadez bayan da aka tsare su...

Mafi Shahara