DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotu ta ce gwamnatin Kano ta biya diyyar rusau biliyan 8.5

-

Wata kotu a jihar Kano ta tilastawa gwamnatin jihar biyan diyya har biliyan N8,511,000,000 ga wani kamfani Lamash Properties Limited da gwamnatin karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta rushewa gine-gine.
Kotun ta kuma umurci wadanda ake kara da su biya su biya karin naira miliyan 10, diyyar kudaden da kamfanin ya kashe wurin shigar da kara.
Kamfanin Lamash Properties Limited ya shigar da karar ne yana zargin gwamnan da rusa gine-ginen ba bisa ka’ida ba a shekara ta 2023.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara