DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sojojin Nijeriya sun kama Bako Wurgi dan bindigar da ya halaka Sarkin Gobir

-

Dakarun sojin Nijeriya da ke yankunan arewa maso yamma da arewa ta tsakiyar Nijeriya sun kama wasu shugabannin ‘yan ta’adda, da suka hada da Hamisu Sale wanda aka fi sani da Master da Abubakar Muhammad, sai Bako Wurgi, wani makusancin Bello Turji.

Daraktan yada labarai na hedikwatar tsaron Njieriya Manjo Janar Edward Buba, ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar yau Jumu’a kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito

Google search engine

A cewar sanarwar, Wurgi, wanda ake zargi da kisan Sarkin Gobir a Sokoto ya samu raunin harbi da dama lokacin wata arangama da jami’an tsaro, kafin daga bisani su kama shi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daÉ—in alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara