DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tinubu ya kaddamar da aikin ziyarar mabiya addinin kirista zuwa Isra’ila, Jordan na 2024

-

 Tinubu ya kaddamar da aikin zyarar mabiya addinin kirista zuwa Isra’ila, Jordan na 2024

Google search engine

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da ziyarar ibadar mabiya addinin kirista zuwa kasashen Isra’ila da Jordan na 2024

Bola Ahmad Tinubu wanda Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya wakilta, ya bukaci mabiya addinin na kiristanci  da su dauki tafiyar a matsayin wata dama ta karfafa imaninsu.

Hakan na kunshe  ne a cikin wata sanarwa da shugaban yada labarai da hulda da jama’a, Celestine Toruka, ya fitar a shafin Hukumar NGChrisPilgComm, na  X, a ranar Litinin.

An kaddamar da jigilar ne a ranar Lahadi a Alausa, Ikeja, jihar Legas.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jirgin sojin Nijeriya ya yi hatsari a jihar Neja

Jaridar Punch ta rawaito cewa wani jirgin saman yaƙi na rundunar sojin saman Nijeriya (NAF) ya yi hatsari a kusa da kauyen Karabonde da ke...

Gaskiyar dalilan murabus din Badaru

Bayan murabus dinsa kwatsam daga kujerar Ministan Tsaro, wasu bayanai sun bayyana kan ainihin dalilin da ya sa Abubakar Badaru ya sauka daga mukaminsa bayan...

Mafi Shahara