DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ganduje mutumin kirki ne in ji Shugaba Tinubu a cikin sakon taya shi murnar cika shekaru 75

-

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya taya shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 75 a duniya.
Shugaban ya jinjinawa irin jagoranci da kudirin Ganduje na ciyar da jihar Kano da ma Nijeriya a gaba.
A cikin wani sako da mai magana da yawunsa ya fitar, Shugaba Tinubu ya kuma yaba da irin gudunmawar da Ganduje ke bayar wa wajen ci gaban jam’iyyar APC da kuma tsare tsaren gwamnati.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

‘Yan bindiga sun saki matashi da mata da suka sace a Abuja

'Yan bindiga sun saki wani yaro mai shekaru 15 da kuma ’yan mata shida da suka yi garkuwa da su a kauyen Gidan Bijimi da...

Gwamnonin Arewa na taro kan matsalolin tsaro a yankin

Gwamnonin jihohi 19 na Arewa na taro a Kaduna domin tattaunawa kan matsalolin tsaro da suka kunshi sace-sace, kai hare-haren ’yan bindiga da kuma karuwar...

Mafi Shahara