DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An rufe wata kasuwa a jihar Kano bisa zargin maza na alaka da junansu da kuma tarin karuwai a cikin kasuwar

-

Karamar hukumar Garun Malam a jihar Kano ta sanar da rufewa nan take kasuwar sayar da tumatir ta Kwanar Gafan bisa zargin aikata alfasha a cikin kasuwar.
Daga cikin alfashar da ake zargin aikatawa akwai batun namiji na neman namiji dan’uwansa da ma batun karuwanci.
Shugaban karamar hukumar Garun Malam Barr. Aminu Salisu Kadawa, ne sanar da hakan ga majiyar DCL Hausa ta jaridar Daily Trust.
Ya ce duk wanda ke kasuwar, an shi nan da 1 ga watan Janairun 2025 mai kamawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Buhari mutum ne mai girmama al’adu da masarautu – Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya shiga sahun wadanda ke jimamin rasuwar tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a wani asibiti a...

An rufe ofishin jakadancin Amurka na Abuja da Legas don jimamin rasuwat Buhari

Ofishin jakadancin Amurka da ke Abuja da kuma na Legas za su kasance a rufe a ranar Talata, 15 ga Yuli, 2025, domin girmamawa da...

Mafi Shahara