DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Yawan ‘yan Nijeriya zai iya kai Miliyan 237 a shekarar 2025 mai kamawa – Rahoton MDD

-

 

Google search engine

Wani sabon rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya yi kiyasin cewa Nijeriya za ta iya samun karuwar jama’a zuwa 237,527,782 nan da shekarar 2025.

A cewar rahoton tsakanin shekarar 2023 zuwa 2024, yawan al’ummar kasar ya karu zuwa 4,796,533.

Wannan dai na zuwa ne bayan da Hukumar Kididdiga ta Amurka ta fitar cewa yawan mutanen duniya ya karu da sama da mutane miliyan 71 a shekarar 2024.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ni ne dan siyasa na biyu da aka fi ci wa zarafi a Nijeriya – Nyesom Wike

Ministan Abuja Nyesom Wike ya bayyana cewa shi ne dan siyasa na biyu da aka fi ci wa zarafi a Nijeriya bayan shugaban kasa Bola...

Kwankwaso ya umurci a ba ’ya’yan ’yan majalisar Kano da suka rasu tikitin takarar maye gurbinsu

Jagoran darikar Kwankwasiyya Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya umarci a bai wa 'ya'yan 'yan majalisar dokokin jihar Kano guda biyu da suka rasu damar tsayawa...

Mafi Shahara