DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Babban hafsan sojin Nijeriya Christopher Musa yayi alkawarin ingata tsaro a shekarar 2025

-

 

Janar Christopher Musa

Google search engine

Babban hafsan sojin Nijeriya Janar Christopher Musa, ya yi alkawarin inganta tsaro a fadin Nijeriya a shekarar 2025.

Janar Musa ya yi wannan alkawarin ne yayin wata ziyara da ya kai wa dakarun, Operation safe haven, a garin Samaru dake karamar hukumar Zangon Kataf, ta jihar Kaduna, a ranar Alhamis.

A yayin ziyar ya bayyana cewa shekarar 2024 ta kasance shekara mai cike da kalubale ga sojoji amma ya ba da tabbacin cewa shekarar 2025 za ta zo da sakamako mai kyau tare da samun sauyi a fannin tsaron Rayuka, Dukiyoyin al’umma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara