DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Dan wasan kungiyar Liverpool Mohammed Salah ya ce yafi son lashe gasar Premier ta kasar Ingila fiye da cin kofin zakarun Nahiyar Turai

-

Mohammed Salah

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohamed Salah, ya bayyana matukar sha’awarsa na lashe kofin gasar firimiyar kasar Ingila, inda ya bayyana cewa ya zarce burinsa na lashe gasar zakarun Turai a bana.

Da yake zantawa da dan jarida mai bibiyar harkokin wasanni Fabrizio Romano a ranar Juma’a, Salah ya ce, yana matukar son lashe gasar fiye da gasar zakarun Turai a wannan shekarar 2025.

Google search engine

Dan wasan dan asalin kasar Masar ya kuma yi sharhi game da ra’ayin shi na zama gwarzon duniya inda ya ce,ba karamin abu bane zama gwarzon duniya amma lokaci zai tabbatar da hakan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin Nijar ta kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida

Ministan kasuwancin jamhuriyar Nijar, Malam Abdoulaye Seydou ya jagoranci kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida a babban birnin Yamai a ranar Litinin 13 ga...

Gwamnatin Nijeriya za ta dauki mataki kan barnar kudaden shiga a bangaren hakar ma’adanai

Ministan ma’adanai, Dele Alake, ya bayyana cewa gwamnatin Nijeriya na shirin kafa sabuwar hukuma da za ta rika sa ido kan fitar da ma’adanai kafin...

Mafi Shahara