DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar kula da harkokin shari’a a Jigawa ta sallami ma’aikatanta uku bisa rashin ɗa’a

-

 

Google search engine

Hukumar da ke kula da harkokin shari’a a jihar Jigawa ta kuma umurci wasu alkalan kotunan shari’ar Musulunci guda uku da su yi murabus, tare da dakatar da wasu biyu.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da daraktan yada labarai na hukumar Abbas Wangara ya fitar ranar Lahadi.

Ya ce hukuncin ya biyo bayan taron hukumar karo na 178 wanda ya amince da matakin ladabtar da ma’aikatan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

‘Yan sandan Nijeriya sun kama wani da ya tsere daga gidan gyaran hali da wasu masu manyan laifuka a wani samame mabambanta a fadin...

Rundunar ’yan sandan Nijeriya ta ce rundunarta ta musamman (STS) ta kama wani fursuna da ya tsere daga gidan gyaran hali da kuma wasu mutane...

Shugaba Tinubu ya umurci karin jami’an tsaro a jihar Borno biyo bayan harin da aka kai a masallaci – Kashim Shettima

Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya ce Gwamnatin Tarayya ta tura ƙarin rundunonin tsaro na musamman zuwa Maiduguri, Jihar Borno, domin kamo waɗanda suka kai...

Mafi Shahara