DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin jihar Jigawa za ta kashe kudi Naira miliyan 400 don sayen motocin alfarma ga jagororin majalisar dokokin jihar

-

Gwamnatin jihar Jigawa zata siyawa kakakin Majalisar jihar motar alfarma kirar Toyota Prado ta miliyan 100 tare da wata ta miliyan 100 ga mataimakin sa.

Bayanin hakan na kunshe a cikin kasafin kudin jihar na 2025 da Jaridar Solacebase ta binciko.
Haka zalika gwamnatin ta sake ware miliyan 200 na siyen motocin ga akawun majalisar da mataimakin sa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Hukumar Tarayyar Turai ta yi Allah-wadai da haramta biza da Amurka ta yi wa wasu Turawa

Tarayyar Turai, tare da ƙasashen Faransa da Jamus, sun yi kakkausar suka ga matakin Amurka na haramta biza ga wasu ’yan Turai da ke yaki...

Shugaba Tinubu ya yi kira ga hadin kai da hakuri a tsakanin addinai a cikin sakon taya murnar bikin Kirsimeti

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya yi kira ga ’yan Nijeriya da su rungumi haɗin kai, juriya da zaman lafiya tsakanin mabiya addinai, yana mai cewa...

Mafi Shahara