DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Za a kammala titin Kano-Kaduna- Abuja nan da watanni 14, in ji ministan yada labarai Mohammed Idris

-

Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma na Najeriya Mohammed Idris Malagi, ya ce za a kammala aikin hanyar Abuja,Kaduna zuwa Kano nan da watanni 14.

Idris ya bayyana hakan ne a lokacin da yake kaddamar aikin sashen farko na hanyar daga Abuja zuwa Kaduna a Alhamis.
Ya yin duba aikin ministan na yada labaran na tare da na ministan aiyyuka Mista David Umahi, da shima ya jaddada cewar aikin zai kammala akan lokaci.
Ministan aiyyuka Umahi ya ce aikin za’a fadada shi da zai dangana da filin jirgin saman kasa da kasa Malam Aminu Kano , dake jihar Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Amurka ta mayar wa China da martani kan gargadin harin soja a Nijeriya

Wani É—an majalisar dokokin Amurka, Riley Moore, ya caccaki China saboda gargadin da ta yi wa Washington kan yiwuwar harin soja a Nijeriya bisa zargin...

Majalisar dattawan Nijeriya za ta tattauna da shugaba Tinubu kan kalaman Trump

Majalisar dattawan Nijeriya ta bayyana cewa za ta gana da shugaba Tinubu da bangaren zartarwa domin tattauna batun rikicin diflomasiyya da kalaman shugaban Amurka Donald...

Mafi Shahara