DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Jami’ar Abuja za ta fara koyar da harshen Chinese

-

Shugaban jami’ar Abuja Farfesa Aisha Maikudi, ta ce jami’ar na gab da soma karantar da kwas na koyon harshen Chinese da kuma al’adunsu.
Farfesa Maikudi ta bayyana hakan ne a jiya Jumu’a, lokacin da ta karbi bakuncin dalibban nazarin aikin jarida na Jami’ar Tsinghua ta kasar China da suka kai mata ziyara..
Ta ce jami’ar Abuja na da tsohuwar alaka da kasar China, kuma akwai daliban jami’ar da yanzu haka ke koyon kwasa kwasai na Mandarin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jirgin sojin Nijeriya ya yi hatsari a jihar Neja

Jaridar Punch ta rawaito cewa wani jirgin saman yaƙi na rundunar sojin saman Nijeriya (NAF) ya yi hatsari a kusa da kauyen Karabonde da ke...

Gaskiyar dalilan murabus din Badaru

Bayan murabus dinsa kwatsam daga kujerar Ministan Tsaro, wasu bayanai sun bayyana kan ainihin dalilin da ya sa Abubakar Badaru ya sauka daga mukaminsa bayan...

Mafi Shahara