DCL Hausa Radio
Kaitsaye

A bai-bai aka fahimci kalaman da na yi akan gwamnatin Tinubu – Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi

-

Sarkin Kano na 16 Muhammad Sanusi II, ya bayyana takaicinsa akan yadda aka sauya masa kalamai cewa ba zai taimaki gwamnatin shugaba Tinubu ba domin aiwatar da tsare-tsarenta.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafin X, Muhammadu Sanuni II ya ce dogon jawabin da ya yi ne aka gutsure zuwa rubutun da bai wuce sakin layi ba.
Sarkin Kano na 16 ya ce jawabinsa na goyon bayan tsare-tsaren gwamnatin Tinubu ne kuma ya jinjina wa ‘yan Nijeriya akan hakurin da suka yi na wadaka da dukiyarsu a baya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An takaita amfani da kafafen sada zumunta a Guinea

Guinea ta takaita amfani da TikTok, YouTube da Facebook yayin jiran sakamakon zaben shugaban kasa. Gwamnatin Guinea ta takaita shiga shafukan sada zumunta na TikTok, YouTube...

Hukumomi a Ghana sun kama masu zambar yanar gizo

DW Afrika ta rawaito cewa a wani sumame na hadin gwiwa da aka kai a yankin Accra na kasar, jami'an hukumar tsaron yanar gizo ta...

Mafi Shahara