DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin jihar Sokoto ta gargadi mazauna jihar da su yi taka tsan tsan tare da bayar da rahoton duk wani abu na zargi ga jami’an tsaro

-

 

Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu

Google search engine

A cikin wata sanarwa da mai baiwa gwamnan jihar shawara kan al’amuran tsaro Kanar Ahmed Usman mai ritaya ya fitar, gwamnatin jihar ta bayyana irin nasarorin da sojojin hadin gwiwa ke samu, wanda ya sa ‘yan bindigar suka shiga rudani.

Sanarwar ta bayyana cewa, jami’an tsaro sun lalata yankunan ‘yan ta’adda da dama, da halaka wasunsu da tare da ceto daruruwan mutanen da aka yi garkuwa da su.

Sanarwar ta bukaci mazauna jihar da su yi taka tsan tsan tare da bayar da rahoton duk wani abun zargi a cikin al’umma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

CDD ta horas da ‘yan jarida a Katsina kan yaki da labaran karya

Cibiyar bunkasa dimokradiyya ta CDD ta horas da ‘yan jarida a jihar Katsina kan aiki mai inganci. CDD ta ce wannan na a wani yunkuri na...

‘Yan bindiga sun halaka mutum 1,sun kuma mutane 5 a Zamfara

’Yan bindiga sun kai hari kauyen Fananawa da ke karamar hukumar Bukuyum ta jihar Zamfara, inda suka halaka mutum ɗaya tare da sace mutane biyar,...

Mafi Shahara