DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rabuwar aurena da mai ɗakina Melinda shi ne babban kuskure mafi girma da na tafka a rayuwata – Inji Attajirin Duniya Bill Gates

-

 

Bill and Melinda

Google search engine

Da yake bayani a wata hira da jaridar Times a London, dan kasuwan dan kasar Amurka mai shekaru 69 ya bayyana cewa akwai kura kurai da ya yi a rayuwarsa amma kuskure mafi girma shine rabuwa da matarsa Melinda da suka yi shekaru kusan 27 suna tare

Attajirin Bill da tsohuwar matarsa Melinda sun yi aure a shekarar 1994 kuma suna da yara uku – Jennifer mai shekaru 28,da Rory mai shekaru 25,sai Phoebe mai 22.

Ma’auratan, sun ba da sanarwar rabuwar su a hukumance a watan Mayu na shekarar 2021, wanda a baya aka yi ta zargin sun rabu dama kafin sanarda rabuwar ta su a hukumance.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnati na daf da fallasa masu ingiza ta’addanci a Nijeriya – Daniel Bwala

Hadimin shugaba Tinubu na Nijeriya Daniel Bwala ya bayyana cewa gwamnati na daf da kwarmata sunayen masu daukar nauyin ta'addanci a kasar. Bwala ya bayyana haka...

Ina fatan shugaba Tinubu ba zai sake tsayawa takara a 2027 ba – Hakeem Baba Ahmad

Tsohon mai bai wa shugaba Tinubu shawara kan harkokin siyasa Dr. Hakeem Baba-Ahmed ya ce yana fatan shugaban Nijeriya ba zai sake neman kujerar shugabancin...

Mafi Shahara