DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan Nijeriya za su ci ribar sauye sauyen tattalin arziki da shugaba Tinubu yazo da shi – Shugaban Majalisar dattawa sanata Godswill Akphabio

-

 

Sanata Godswill Akphabio

Google search engine

Shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya bukaci ‘yan kasar da su yi imani da sauye sauyen tattalin arzikin da shugaba Bola Tinubu ya zo da shi, yana mai cewa nan gaba za su ci riba.

Akpabio ya bayyana hakan ne a wajen wani taro a Jos, babban birnin Jihar Filato.

Shugaban majalisar dattawan wanda Sanata mai wakiltar Filato ta Arewa ya wakilta, Mwadkon Dachungyang, ya ce idan al’ummar Nijeriya suka ci gaba da hakuri da sauye sauyen tattalin arzikin shugaba Tinubu za a samu sauyi a nan gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara