DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Muna sane da korafe-korafen al’umma kan tsare-tsaren tattalin arzikin gwamnatinmu, zamu duba mu yi gyara inda ya dace – Kashim Shettima

-

Mataimakin shugaban kasar Nijeriya Kashim Shettima, ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa gwamnatin su zata ci gaba da samar da romon mulkin dimokuradiyya ta hanyar gyara tattalin arziki tare da tabbatar da tsaro ga al’umma, yaki da cin hanci da rashawa.
Mataimakin shugaban kasar wanda ya samu wakilcin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya bayyana hakan ne a Abuja yayin wani taro wanda akai ma laƙabi da Karfafa dimokuradiyyar Najeriya, tare da hanyoyin gudanar da shugabanci nagari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Atiku Abubakar ya nuna damuwarsa kan sace dalibai a jihar Kebbi

Madugun adawa a Nijeriya, Atiku Abubakar ya bayyana damuwa kan harin da aka kai Makarantar ‘yan mata ta Gwamnati da ke Maga a Jihar Kebbi,...

Jami’an tsaro sun kaddamar da shirin ceto daliban da aka sace a jihar Kebbi

’Yan sanda da sojoji sun kaddamar da bincike da aikin ceto domin kubutar da dalibai 25 da aka sace daga makarantar ’Yan Mata ta gwamnati...

Mafi Shahara