DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mulki ba zai sanya na sauya daga yadda aka sanni ba – Gwamnan Rivers Sim Fubara

-

Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, ya ce ba zai bari giyar mulki ta sauya shi ba daga yadda yake.
Gwamnan ya bai wa al’umma tabbacin zai tsaya kan alkawuran  da ya yi wa al’ummar Rivers domin kawo ci gaba a jihar.
Gwamna Fubara ya yi wadan nan kalaman ne lokacin da dattawa da masu ruwa da tsaki na jihar suka kai masa ziyara domin taya shi murnar cika shekar 50 da haihuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dan Amurka na farko a tarihi Robert F. Prevost ya zama sabon Fafaroma

Robert Francis Prevost, dan asalin birnin Chicago a Amurka, an haife shi a ranar 14 ga Satumba, 1955, yana da shekaru 69 a yanzu. An nada...

Bill Gates zai rarraba kaso 99% na dukiyarsa ga jama’ar duniya

Attajirin nan na duniya Bill Gates, ya bayyana aniyarsa ta raba kaso 99% na dukiyar da ya mallaka da ta kai Dala bilyan 200, ga...

Mafi Shahara