DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama saurayi da budurwa bisa zargin daura aure ba tare da izinin iyayensu ba a wani wurin cin abinci

-

 

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Google search engine

Mataimakin babban kwamandan hukumar, Dakta Mujahideen Abubakar, ya tabbatar da kamen ga jaridar PUNCH a ranar Alhamis, inda ya bayyana cewa jami’an Hisbah sun kai farmaki gidan abincin ne a daren ranar Larabar, biyo bayan samun bayanan sirri.

Ya ce abin takaicin ma shine saurayin tare da abokan sa ne suka gudanar da daurin auren a gidan abincin ba tare da amincewar iyayen su ba.

Ya yi gargadin cewa hukumar ba za ta zuba ido tana kallon ana yin wasu abubuwan da basu dace ba, da za su keta shari’a a fadin  jihar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An fitar da jihohi 4 a Gasar Kokawar Nijar ta 2025

Kwana na uku da fara gasar kokawar gargajiya a Nijar tuni an yi waje da jihohi hudu daga cikin takwas na kasar daga jerin wanda...

Ya kamata a canza salon yadda ake yakar ‘yan bindiga a Nijeriya

Daga: Farfesa Usman Yusuf Litinin : 22 Disamba 2025 Ban taɓa gudu ko ja da baya ba ko nuna wata fargaba wajen bayyana matsayina a kan yaƙin...

Mafi Shahara