Barayin daji sun sace liman da “mamu” a lokacin sallar asuba a jihar Sokoto

-

Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sace musulmai masu yawa a lokacin da suke sallar asuba a kauyen Bushe na karamar hukumar Sabon Birni ta jihar.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Ahmad Rufa’i ya tabbatar wa da jaridar Punch.
Bayanai dai sun ce barayin dajin sun farmaki masallatan ne a lokacin da suke sallar asuba, suka saci mutane 10 ciki hada limamin da ke jan sallar.
Lamarin dai ya faru ne da asubar Alhamis din makon nan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara