DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An umurci ministocin arewa da su kare gwamnatin Tinubu daga caccakar da take sha – Jaridar Punch

-

Wasu ministocin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu sun fara fitowa suna kare gwamnatin daga sukar da wasu jiga-jigan ‘yan adawa ke yi wa gwamnatin.
A kwanan nan an ga yadda ministan kasa a ma’aikatar tsaro ya mayar wa Rotimi Amaechi da kungiyar dattawan arewa martani, da yadda ministan harkokin waje Yusuf Tuggar ya soki kalaman gwamnan Bauchi kan gwamnatin Tinubu.
Wata majiya ta shaida wa jaridar Punch cewa ministocin na bin umurnin da aka basu ne na kare gwamnatin daga ‘yan adawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta karɓi wasikun kulla kawance daga sabbin jakadun ƙasashe 8

A ranar Juma’a, 9 ga Mayu, 2025, fadar gwamatin ta Jamhuriyar Nijar ta karɓi sabbin jakadun daga jakadun ƙasashen duniya guda takwas. Inda shugaban mulkin sojin...

Cin hanci la’ana ce, mu tsabtace kanmu daga rashawa- EFCC

A wani sakon tunatarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook albarkacin ranar Juma’a, hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya,...

Mafi Shahara