DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Dole a sake zaben Shugaba Tinubu da Ikon Allah – Ministan Ayyuka Umahi

-

Ministan ayyuka Dave Umahi, ya bayyana kwarin gwiwar cewa shugaba Bola Tinubu zai yi shekaru takwas a matsayin shugaban Nijeriya.

Google search engine

Dave Umahi ya bayyana hakan a lokacin taron masu ruwa da tsaki a jihar Legas, Ministan ya ce dole ne a sake zaben Shugaba Tinubu a zaben 2027 da ikon Allah.

Umahi ya kuma bayyana cewa, Tinubu ya yi wa yankin Kudu-maso-gabas alheri tun bayan hawansa kan mulki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Na jagoranci yin sulhu da ‘yan bindiga akalla 600 – Sheikh Gumi

Sanannen Malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Gumi ya mayar da martani ga masu kira da a kama shi kan tsokacinsa game da matsalar ‘yan bindiga...

Tinubu na shirin fitar da sunayen sabbin Jakadun Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu na shirin fitar da jerin sunayen jakadu da za su wakilci Nijeriya a manyan kasashe cikin makonni masu zuwa, a...

Mafi Shahara