DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ba Natasha kawai ba, babu macen da na taɓa yi wa maganar banza – Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio

-

 

Godswill Akphabio

Google search engine

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya musanta zargin cin zarafi da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi masa.

Akpabio ya bayyana hakan yayin zaman majalisar a ranar Laraba, ya ce ko kadan bai taba yunkurin yin lalata da sanatan Kogi ta tsakiya ba ko wata mace ta daban.

Ya ce shi da ‘yan uwansa, mahaifiyarsu ta basu cikakkiyar tarbiyya, don haka yana girmama mata sosai.

Ya kara da cewa yanzu haka yanada ‘ya’ya mata guda hudu, don haka ba zai taba cin zarafin wata mace kuma bai taba yin haka ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mai neman yi wa kansa kofar rago ne kawai zai yi takara da Tinubu a 2027 – Kashim Shettima

Mataimakin shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya bayyana cewa mai neman yi wa kansa kofar ragone kawai zai tsaya takarar shugaban kasa da shugaba Bola Ahmed...

Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da Sule Lamido, daga kwamitin amintattu na jam’iyyar

Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta nuna rashin jin daɗi kan matakin dakatar da Sule Lamido, CON, daga ayyukan kwamitin amintattu na jam’iyyar,tana mai kira...

Mafi Shahara