DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An bindige ‘Group Admin’ na WhatsApp bayan ya cire wani mamba na group din

-

Jami’an yan sandan kasar Pakistan na tuhumar wani mutum mai suna Ashfaq da zargin hallaka wani ‘Group Admin’ na WhatsApp bayan ya cire shi daga group.

Rahotanni sun ce an harbe Mushtaq Ahmed da yammacin ranar Alhamis a Peshawar, babban birnin Khyber Pakhtunkhwa wanda ke kan iyaka da kasar Afganistan.

Google search engine

Dan uwan ​mamacinya bayyana cewa an fidda Ashfaq daga group na WhatsApp ne bayan wata sa’in sa da ta barke a cikin group din.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin Kano ta ware naira miliyan 99 domin rigakafin cutar mahaukacin kare

Gwamnatin jihar Kano ta amince da kashe Naira miliyan 99 domin fara shirin rigakafin cutar mahaukacin kare (rabies), inda ake sa ran yi wa akalla...

Wike ya koka kan ƙarancin masu fitowa zabe a Abuja

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana gamsuwarsa kan yadda ake gudanar da zaɓen kananan hukumomi cikin lumana a fadin Abuja, duk da...

Mafi Shahara