DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sabon shugaban kasar Ghana John Dramani Mahamma na yunkurin maido da kasashen yankin Sahel cikin ECOWAS

-

Shugaban a karon farko ya fara da yada zango a birnin Bamako na kasar Mali kafin daga bisani ya je birnin Yamai da Ouagadougou kamar yadda rahotanni suka ambato 

Makasudin ziyarar shugaba Mahamma a kasashen uku na kungiyar AES shine na kara lallabar kasashen domin su dawo kungiyar ECOWAS wacce suka fice daga cikin ta 

A ziyarar sa ta baya bayan nan a kasar CĂ´tĂ© d’ivoire an jiyo shugaba John Dramani a gaban takwaransa Alassan Ouattara yana cewa tafiyar 15 tafi ta 3

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara