DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tsare-tsaren gwamnatin shugaba Tinubu ya jefa miliyoyin yan Nijeriya cikin ƙangin talauci – Malamin addinin kirista ya yi tsokaci

-

Wani babban taro da limaman ɗarikar Katolika suka gudanar a Nijeriya ya bayyana cewar tsare-tsare da manufofin gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu sun jefa miliyoyin ƴan kasar cikin ƙangin talauci.

Google search engine

Babban jagora kuma limami a đarikar Bishop Lucius Iwejuru Ugorji, ya ce manufofin gwamnati sun haifar tsadar rayuwa sakamakon hauhawan farashin kayan masarufi, abinda ya sanya jama’a da dama cikin talauci.

Ugorji ya ce sauye-sauyen da gwamnatin ta zo da su, sun sanya tashin farashin kayayyakin masarufi sakamakon janye tallafin man fetur inda aka ci gaba da samun tsadar sufuri da kuma kayayyakin da ake buƙata na yau da kullum.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara