DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Majalisar dokokin Rivers ta goyi bayan dokar ta ɓaci da Shugaba Tinubu ya sanya a jihar

-

Majalisar dokokin jihar Ribas ta nuna amincewar ta da ayyana dokar ta-baci da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi a jihar. 
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin majalisar, Martin Amaewhule ya fitar ranar Talata.
Martin Amaewhule ya ce majalisar za ta yi biyayya ga duk matakan da shugaban kasa ya dauka, duk da cewa ba haka aka so ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kungiyar dattawan Arewacin Nijeriya ta bukaci a gaggauta janye yarjejeniyar hukumar haraji ta Nijeriya da kasar Faransa

Kungiyar dattawan Arewa ta bukaci gwamnatin Nijeriya da ta gaggauta soke yarjejeniyar fahimta da Hukumar Tara Haraji ta Nijeriya (FIRS) ta kulla da hukumar haraji...

SERAP na barazanar gurfanar da ministan shari’a na Nijeriya kan kin aiwatar da hukuncin kotu game da badakalar N6trn na hukumar NDDC

Kungiyar kare hakkin dan-adam da tabbatar da gaskiya (SERAP) ta yi barazanar shigar da kara kan Ministan Shari’a da babban Lauyan Nijeriya, Mista Lateef Fagbemi,...

Mafi Shahara