DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Trump na barazanar lafta sabon haraji kan wayoyin hannu

-

Donald Trump, ya ce wayoyin hannu na kasar China da sauran na’urorin lantarki ba za a cire su daga biyan haraji ba.

Kasuwannin hannayen jari na Turai sun yi tashin gwauron zabi a safiyar Litinin din nan bayan sanarwar da Trump ya fitar a ranar Juma’a a hukumance cewa wasu daga cikin wadannan kayayyaki za su kauce wa harajin da ya kai kashi 145%.
Kasar Sin ta yi kira ga Donald Trump da ya duba tsarin harajinsa ta hanyar dawowa hanyar da ta dace ta mutunta juna.

Google search engine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara