DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Yan sanda sun dakile yunkurin garkuwa da direba da fasinjoji a Katsina

-

Jami’an rundunar ‘yan sandan Nijeriya sun dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane a hanyar Funtua zuwa Gusau a Katsina.

Jami’an sun yi artabu da ‘yan bindigar da ke dauke da muggan makamai, lamarin da ya tilasta musu tserewa da raunukan harbin bindiga.

A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, Muyiwa Adejobi ya fitar a ranar Lahadi, ta ce jami’an sun yi nasarar dakile yunkurin dauke mutane goma da direbobi biyu da fasinjoji takwas – ba tare da sun ji rauni ba kuma suka koma ga iyalansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Muna kokarin bunkasa tattalin arzikin Nijeriya zuwa dala tiriliyan 1 – Kashim Shettima

Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce gwamnatin kasar na kan hanyar bunkasa tattalin arzikin Nijeriya zuwa dala tiriliyan 1 cikin shekaru goma masu zuwa. Kashim...

Ba zan shiga hadakar Atiku ba – Gwamna Mai Mala Buni

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya ce ba ya cikin kawancen shugabannin adawa da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ke jagoranta. Hakan na kunshe...

Mafi Shahara