DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Cin hanci la’ana ce, mu tsabtace kanmu daga rashawa- EFCC

-

A wani sakon tunatarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook albarkacin ranar Juma’a, hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, wato EFCC, ta bayyana cewa cin hanci wata la’ana ce da ke lalata al’umma, tana mai kira ga ‘yan Najeriya da su tsabtace kansu daga wannan mummunar dabi’a.

EFCC ta ambaci wani hadisi daga cikin Sahih Hadith ɗin Abu Dawud mai lamba ta 3580, inda Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Allah ya la’anci mai bayar da cin hanci da wanda aka baiwa.”

Google search engine

Hukumar ta ce, kowane ɗan ƙasa na da rawar da zai taka wajen yaƙar cin hanci da gina ƙasa mai gaskiya da adalci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ramaphosa ya yi Allah-wadai da kama Maduro da Amurka ta yi

Shugaban ƙasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya yi kakkausar suka kan matakin da Amurka ta ɗauka na kama Shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro. Ramaphosa ya...

Sojoji sun ceto mutane shida da aka sace a Kaduna

Dakarun rundunar Operation Fansar Yamma sun samu nasarar ceto mutane shida da aka sace a wani sumame da suka gudanar a yankunan Kajuru da Kujama...

Mafi Shahara