DCL Hausa Radio
Kaitsaye

ASUU ta yi sabon ango, Chris Piwuna ya zama sabon shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya

-

Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU ta zabi Farfesa Chris Piwuna, kwararren likitan kwakwalwa a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos, a matsayin sabon shugabanta na kasa.

Farfesa Piwuna, wanda kuma shi ne shugaban sashen kula da harkokin dalibai sato Dean Student Affairs a Jami’ar Jos, ya karbi ragamar shugabancin daga hannun Farfesa Victor Osodeke, masani a fannin kimiyyar kasa daga Jami’ar Noma ta Michael Okpara da ke Umudike, Jihar Abia.

An yanke wannan hukunci ne a yayin babban taron zaben sabbin shugabannin kungiyar na kasa karo na 23, da aka gudanar a garin Benin na jihar Edo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An kama iyalan rikakken dan bindiga Ado Aliero a Saudiyya

Hukumomin Saudiyya sun kama wasu mata biyu da ake zargin daya cikinsu ita ce mahaifiyar Ado Aliero, fitaccen shugaban 'yan bindiga a Najeriya. Majiyoyi sun ce...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutum 3 tare da sace 26 a Zamfara

Akalla mutane uku ne rayukansu suka salwanta aka kuma sace wasu 26 a wani sabon harin da ‘yan bindiga suka kai karamar hukumar Kauran Namoda...

Mafi Shahara