DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sojojin Nijeriya sun yi nasarar ajalin makusancin Bello Turji Alhaji Shaudo Alku a Sokoto

-

Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kisan wani na hannun damar Bello a wani hari ta sama ta da kai a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto.

A cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, rundunar sojin ta ce ta yi nasarar hallaka Alhaji Shaudo Alku ne a Lahadin nan.

Sanarwar ta ce, daga Jamhuriyar Nijar aka gayyato Alhaji Shaudo Alku don zuwa Nijeriya a aikata ta’addanci kafin ya hadu da ajalinsa a hannun sojojin da ke aiki karkashin shirin Operation Fansar Yamma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Joe Biden ya kamu da nau’in ciwon daji mai tsanani na mafitsara

Tsohon shugaban kasar Amurka, Joe Biden, na fama da cutar daji wato 'cancer' wadda ta bazu zuwa cikin kasusuwansa, kamar yadda ofishinsa ya sanar. Joe Biden,...

Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta dakatar da haska fim din Jamilu Jiddan da Garwashi da karin wasu 20

Hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano ta dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango har guda 22. Hukumar tace fina-finai da Dab'i ta Jahar...

Mafi Shahara