DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotun Abuja ta ci tarar sanata Natasha naira miliyan biyar bisa laifin raina kotu

-

Wata kotun tarayya ta samu Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar yankin Kogi ta Tsakiya da laifin raina kotu (contempt of court).

Kotun ta umurce ta da ta rubuta takardar neman afuwa, wadda za a wallafa a jaridu biyu na kasa da kuma shafin Facebook dinta domin ta tsarkake kanta daga laifin.

Google search engine

Haka kuma, kotun ta umurce ta da ta biya gwamnatin tarayya tarar Naira miliyan 5.

Gidan Talabijin na TVC ya ruwaito cewa an bayar da wa’adin kwanaki 7 don cika waɗannan sharuddan da kotu ta gindaya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za mu fara hukunta duk wani dan kasar waje da wa’adin bizarsa ya kare a Nijeriya kuma ya ci gaba da zama – Gwamnatin...

Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa yanzu tana da cikakken tsarin gano tare da cafke baƙin ƙasashen waje da suka wuce wa’adin zaman da aka ba...

Obasanjo ya nuna jarumtaka da sadaukarwa wajen yi wa Nijeriya hidima – Shugaba Tinubu

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban ƙasar Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru 89 da haihuwa. A cikin wata sanarwa da mai magana da...

Mafi Shahara